Delivery included to the United States

Yanci Ga Daurarru (Liberty to the Captives)

Yanci Ga Daurarru (Liberty to the Captives) Takardar Horaswa

Paperback (08 Feb 2025) | Hausa

  • $23.67
Add to basket

Includes delivery to the United States

10+ copies available online - Usually dispatched within 7 days

Publisher's Synopsis

Yanci ga daurarru yana tanadas da kayan aiki na musamman domin samar da warkaswa da kuma yanci. Yana tanadas da mabudai na yadda za a iya yin amfani da ikon giciye wajen karbar madaukakin yanci wanda yayan Allah suke da shi (Romawa 8:21).

An jaraba addu'oi da furucin da ke a cikin wadannan shafuka a nahiyoyi guda shida. An tabbatar da suna da amfani wajen taimaka yantar da mutane, karya kafofin da Shaidan yakan yi amfani da su wadanda suke bi daga tsara zuwa tsara da kuma sakin su domin su kasance masu karfin hali da kuma kwazo wajen shaida ikon ceton da ke samuwa a cikin Almasihu.

Book information

ISBN: 9781923067233
Publisher: Deror Books
Imprint: Deror Books
Pub date:
Language: Hausa
Number of pages: 298
Weight: -1g
Height: 216mm
Width: 140mm
Spine width: 16mm